Steps
- 1
Dafarko zaki dakko dankalinki ki wankeshi saboda wani ana samunshi da kasa a jikinshi idan kika wanke saeki ferayeshi ki yankashi medium size saeki tsaneshi a colander saeki dakko salt dinki ki dan zuba kadan yanda bazaeyi yawaba kuma bazaeyi kadanba sae ki juyashi, ki dura manki a wuta idan ya soyu sae ki zuba dankalin idan ya soyu saeki tsameshi.
- 2
Zaki yanka attaruhunki ki yanka albasarki slice kiyanka tomaturinki in cycle sae ki zuba oil a pot idan ya dauki zafi sae ki fara zuba attaruhunki, Albasa, tomatir yazama shine a sama saeki zuba spice ki zuba ruwa kadan 1/teaspoon saeki rufe for 5 minutes sae ki sauke shikenan zaki iyaci da kunu ko tea 😋
- 3
Similar Recipes
More Recipes
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Brees knees Recipes
-

Bossy Panda
-

Chicken Pot Pie Casserole (Easy)
Luvlylisa
-

Samantha Khoe
-

Gin and Tonic with Extra Virgin Olive Oil and sugar-rimmed glasses
Olive Oils from Spain
-

Swati Keshri 👩🍳
-

Sumreen Farooq
-

Rajni Garg
-

Suchismita Nayak
-

Epseeta Panigrahi
-

Anamta Azeem
-

Phartee Cooks
-

Summer special Amilo Dal (Sour Dal)
Jibita Khanna
-

Potato with vegetable sauce (Dankalin hausa da sauce)
Light Of The Heart

Comments