Pita bread with pepper soup of ganda
Ramadan sadaka😘
Steps
- 1
Ki tankade flour ki xuba duk ingredient dinki ki kwaba d ruwa
- 2
Ki rufe ki barshi ya tashi for 30~40mint
- 3
In ya tashi ki rarrabashi ki murxa shi a abin mirji kamar yadda yake a hoto
- 4
Ki dora non stick pan dinki kina saka wannan bread din naki aciki in bari daya yayi ki juya dayan barin har ki gama
- 5
Pepper soup of ganda
- 6
Ki jika gandarki har tai laushi ki wanke ta sosai
- 7
Ki yayyanka ta sannan ki dafata ta dawu
- 8
Sai ki sauke ki xubar da ruwan ki kuma wanketa sbd duk wani danko xai ragu sosai
- 9
Ki kuma maidata cikin tukunya ki xuba marka daddun kayan miya d maggi,kayan kamshi mai ki kara ruwa ki rufe ta karasa da wuwa shikenan.
- 10
Similar Recipes
More Recipes
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

BAKKAT
-

Tyler -

Leelumae
-

The Cast Iron Soulé
-

Farwa Ali
-

Farwa Ali
-

swati agrawal
-

Ritu Singh
-

Pradnya Khadpekar
-

Naz Rais Naz Rais
-

fenway
-

Shagufta Asif
-

Adeya -

Shazia Mudassir
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14961507















Comments