Waina Mai nama da garin yaji

#teamsokoto Waina abincin mutanen arewacin nige
Ria ne musanman mutanen bauchi
Waina Mai nama da garin yaji
#teamsokoto Waina abincin mutanen arewacin nige
Ria ne musanman mutanen bauchi
Steps
- 1
Zaki jika farar shinkafa kamar 15 minutes sai ki wanke ki hadq ta da dafaffiyar shinkafa ki Kai Nika
- 2
Bqyan an niko saqi ki zuba yeast ki juya sai ki rufe ki barshi ta tashi
- 3
Sai ki dakko DakaKKen namanki ki yanka tarugu da albasa ki Dan sa gishiri kadan ki sa Magi daya sai ki daura a wuta ki tafasa
- 4
Idan kullun wainan ya tashi sai ki dakko kaskonski da soya waina ki daura a wuta ki fara suya
- 5
In kaskon yayi zafi sai ki shafa man gyada a jiki sann ki zuba kullun sann sai ki dibi naman ki zuba cikin kullun da ke kaskon sann ki Kara zuba kullun ya rufe naman
- 6
In kin soya sai ki dakko garin yajinki ki zuba a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rekha Bapodra
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Bill
-

Jenny Lynn
-

Mariam el cheikh
-

angela -

Paneer Vavidg (Gilaky fried cheese)🇮🇷
*𝑆𝑎𝑖𝑛𝑎🌈🏡*
-

Fried fish with tomato chutney
Fary Feroz
-

Gasassashen kifi mae soyayyen irish da cabbage
maryam kabir
-

Healthy marzipan - vegan + no refined sugar
Alessandra
-

Alessandra
-

Paneer Vavidg (Gilaky fried cheese)🇮🇷
*𝑆𝑎𝑖𝑛𝑎🌈🏡*
-

SAMHABANAT’S CUSINE
-

Khets
-

Brandon W.











Comments (3)