Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20mnt
5people
  1. garri
  2. kuli
  3. yaji
  4. maggi
  5. tafarnuwa,citta
  6. salad(latas)
  7. tumatur,albasa,tarugu
  8. mai

Cooking Instructions

20mnt
  1. 1

    Kixuba garinki a roba kizuba ruwa kiwanke karkiqara yachabe seki ajeshi gefe,kihada kuli,maggi,tafarnuwa,citta da yaji kidaka a turmi idan yadaku kikwashe

  2. 2

    Kiyanka salad dinki kiwankeshi sosae saboda kasa kisa vinegar,kiyanka tumatur da albasa

  3. 3

    Kidauko salad dinki kihada da kuli kidata kisa garinki da tumatur da tarugu da soyayyen mangyada,aci dadi lapiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu's delight
Mamu's delight @mamu07068924784
on

Similar Recipes