Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Ɓula(tuwon ruwa) guda biyar
  2. Zogala
  3. Agushi
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Sayen bular nayi sai na hada miyata ta zogala

  2. 2

    Da farko na dora pan a wuta se na zuba mai

  3. 3

    Na zuba jajjagen tarugu da albasa na soya sama sama

  4. 4

    Se na zuba ruwa da maggi da curry kadan

  5. 5

    Na zuba agushi da zogala na barsu seda suka dahu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima Rilwan
fatima Rilwan @ummuamira
on

Similar Recipes