Steps
- 1
Zaki samu tarwadarki ki wanke da ruwan dumi idan zaki wanke ana so kisa lemon tsami saboda ta cire mata santsi jikin ta da kuma qarnin da take dashi idan kin game saiki ajjeta a gefe kisata a sitima dan ruwan jikin ya tsane abunda yasa akeso kibari ruwan jikinta ya tsane saboda wajen suya kada ta ragargaje
- 2
Sannan saiki dakko attaruhu ki jajjagashi da tafarnuwa. Sannan sai su albasa, tunatur,karas, dogon wake, lawashi zaki wanke su sannan ki irin yankan da kikeso
- 3
Saiki dora kasko akan wuta ki zuba mai kisoya shi kidan saka albasa idan ya soyu saiki dakko wannan kifin naki ki saka aciki ki soya idan ya soyu saiki kwashe shi a abun tace taliya
- 4
Bayan kin gama suyar kifi saiki rage wannan man da kikayi suyar dashi saiki dakko jajjagen attaruhu ki zuba aciki kisa tafarnuwa da kayan kamshi ki soya su idan yadanyi minti 2-3 saiki dakko wannan kayan lambun naki da kika yanka su, albasa, lawashi, koren wanke, mulmulallen wake da karas ki zuba saiki saka daddano da gishiri ki jiyu ki rufe kamar idan yayi minti 10-15 zaki rage wuta saboda kayan lambunki su nuna idan wuta tayi yawa zasu kone
- 5
Saiki dakko kifinki da kika soya ki zuba aciki ki juya amman a hankali saboda kifinki kada ya ragargaje idan kin gama juyawar saiki rufe ki basu minti 10 sudan hade jikinsu saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dahi TikhariSpicy Yogurt Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Madhumita Bishnu
-

Mukti Sahay
-

Shital Jataniya
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Chef Bryce
-

Minda
-

Raven
-

Richard Scott Cunningham
-

California Farm Tandoori Smoked Tofu Dinner
Hobby Horseman
-

Renuka Prabakaran
-

Sarvat Hanif
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

California Farm Tuna Lettuce Spring Roll
Hobby Horseman
-

Chef Bryce
-

South indian style ridge gourd chutney
Rekha Gour
-

Dr Vidyashree
-

chef Nidhi Bole
-

Sanuber Ashrafi


















Comments