Kunun gyada mai shinkafa

Kunun gyada mai shinkafa
Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*KUNUN GYADA MAI SHINKAFA*
Markadadden gyada, Shinkafa, sugar, kimba, dry ginger, Ruwa.Zaki samu bowl kisa gyada kisa ruwa dai dai misali ki dama, saiki dauko wani bowl ki siyaye ruwan gyadar da lariyar yin kamu (Mara rami), ki sake tacewa incase tsaki ya wuce (in lariyar ki akwai huji) sai ki zuba a tukunya ki daura akan wuta kisa kimba da dry ginger (kwaya biyu biyu yayi in ba dayawa sosai zakiyi ba). Sai sugar, ki rufe kibari ya tafasa bayan ya tafasa sai ki wanke
- 2
Shinkafa ki zuba kina juyawa duk yayin da yatashi harsai shinkafar tayi nunar da kikeso (ni bana bari yanuna sosai) saiki sauke. Ki jika tsamiyarki a kwano inya jiku saiki tace akan kunun taki sai asha lafia
-Bayan tsamiya zaki iya amfani da nono,lemun tsami, tsami gaye (Dan tsami)
-Kunu na bukatar kulawa sabida yana tashi in baka kusa zai zube kuma inya zube gyadar ne zata zube shine dadin kunun. yazama na kina gun harki gama
-Kimba da citta zaisa kunun ki yayi kamshi - 3
Gyadar da aka dan soya ta sama sama kamin anika yafi dadi da kamshi a kunu
-Idan kika dama gyadar ki da dan kauri ba lallai sai kinsa flour ba zatayi kauri
-Idan bakida flour zaki iya using corn flour ko ndalayi
*fyazil's tasty bites*
*IG_ fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Anita Te Boekhorst
-

ldscorpio1
-

Angela Mertoyono
-

Strawberry yoghurt cake „Princess“
Kristina K
-

He Be GB -

Chorizo, Pepper and Walnut Salad
Hayley Bradley
-

Sanchita Das
-

Aysha Koteshwar
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

#KunuRecipeContest#Kunun farar shinkafa da kwakwa
Firdausy Salees
-

Soup of the Day Friday, for Helen
skunkmonkey101
-

Anita Te Boekhorst
-

Anita Te Boekhorst











Comments (4)