#KunuRecipeContest#Kunun farar shinkafa da kwakwa

#kunucontest#Wannan kunun yna da matukar dadi ina sonsa sosae musamman da kosae da yaji mae dadi hmmm baa magana.
#KunuRecipeContest#Kunun farar shinkafa da kwakwa
#kunucontest#Wannan kunun yna da matukar dadi ina sonsa sosae musamman da kosae da yaji mae dadi hmmm baa magana.
Steps
- 1
Da fari zafi wanke shinkafarki ki jikata kamar 2hour ko 3hour ki bare kwakwarki ki cire bakin bayan ki yanka kanana sannan ki matse lemon tsamin ki tace.
- 2
Ki zuba shinkafar a blender ki markada sosae ki tace sannan ki markada kwakwar ki tace akae ki zuba a tukunyarki.
- 3
Kisa huta kadan kina juyawa kina juyawa a hankali zakiga yna kauri sae ki zuba lemon tsamin akae kita juyawa.
- 4
Saeki zuba sugar da milk din ki juya sosae su hade zaki iyah gogah kwakwa kisa a ciki ko kisha hkansa.
- 5
NOTE:baa tafiya a barshi zae iyah yin gudaji.
- 6
Idan yayi gudaji zaki iyah zubawa a blender ki markada zakiga yayi smooth sosae.
- 7
Ga nawa daya nasa coconut din asaman daya kuma na barshi hka.
- 8
Enjoy with your delicious kosae.😍😍
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Anita Te Boekhorst
-

ldscorpio1
-

Angela Mertoyono
-

Strawberry yoghurt cake „Princess“
Kristina K
-

He Be GB -

Aysha Koteshwar
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Soup of the Day Friday, for Helen
skunkmonkey101
-

Anita Te Boekhorst
-

Anita Te Boekhorst
-

Rashmi Goyal -

Ashruta Panda









Comments