Steps
- 1
Zaki tafasa nama kisa garlic, ginger and onion, in ya tafasa ki juyeshi a wani bowl hade da ruwan naman.
- 2
Kisa oil a pot kisa masa onion kadan sannan ki zuba boiled beef ki soyashi sama sama
- 3
Kiyi blending kayan miya ki zuba akan naman ki rufeshi har sae kinga mai ya fara fitowa alamun ta fara soyuwa.
- 4
Ki juye ruwan naman da kika ajiye ki saka cubes da spices ki rufeshi for 5minutes.
- 5
Ki zuba dankali Wanda already kin fereshi kin wanke.ki barshi ya dahu sannan ki zuba spinach ki yanka onion ki rufeshi yasamu 10minutes.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cider-Glazed Roast Chicken with Crispy Potatoes
Tumiso Foods
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Avocado thepla with with aloo ki sukhi sabzi
Shobha Rathod
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Radhika Shaparia
-

Falgooni Mangrola
-

Daxa Parmar
-

Dave Vishakha
-

Hetal Poonjani
-

ZMA
-

Pawon Indo Bule
-

LexiiMueller
-

20092388 -

skamysze -

Neelu Dua
-

Spinach rivoli with tomato cream sauce
Mukti Sahay
-

Chandrima Sarkar
-

Neelu Dua
-

Arshia Ahmad -

kanishek sharma
-

A Chef and A Mom
-

Sharuna Nanwani
-

SUMAN WADHWA
-

Neeru Goyal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5273403






Comments