Swiss roll cake (Hausa version)

Da farko zaki jika yeast naki a cikin ruwa mai dumi, sai ki zuba masa sugar a ciki kafin ki bari a gefe
Ki dauki buttern ki kiyi melting,sai ki fasa kawai guda daya ki hada da melted butter, ki zuba madaran ruwanki a ciki, sai kiyi mixing da mixer.
Ki dauko flawanki ki zuba masa gishiri a ciki sai kiyi mixing tare a cikin bowl din da kika zuba, ki dauki vanilla powder/vanilla essence koh vanilla extract ki zuba a cikin wannan mixture
Ki dauko baking powder ki zuba a kan flawan dakika zuba gishiri a ciki, koh ki zuba a kan mixture da kika hada, sai ki danyi whisking kadan, bayan kinyi sai ki zuba flawanki a kan kwabin dakikayi nasu butter.
Kiyi ta kwabawa da mixer har sai kwabin yayi kyau sosai kafin ki dauko wani roba daban ki shafa mangyada a ciki sai ki zuba kwabin, bayan kin zuba sai ki rufe da transparent foil paper koh wani kyale mai tsafta. Ki ajiye a waje mai dumi zuwa minti 25 koh awa daya, in babu waje mai dumi zaki iya kunna oven naki yayi zafi tukunna sai ki kashe kafin ki ajiye kwabin a cikin oven dinki
Bayan ya tashi kwabinki sai ki zuba flour a kan table mai tsafta ko wani wajen da kike amfani da,sai ki zuba kwabinki da ya tashi a kan wannan flour din da kika zuba a kan table, kiyi stretching nashi da rolling pin koh zaki iya amfani da hanunki kiyi stretching amma a hankali zakiyi
Shape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko.

Steps
- 1

- 2

- 3

- 4

- 5

- 6
Shape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko butter, amma wannan karon ba melted butter ba zakiyi using, sai ki shafa buttern ki a kan wannan kwabin, kafin ki dauko garin cinnamon naki kiyi spreading a kai
- 7
Bayan kingama spreading a kai sai kiyi rolling dinshi a hankali yanda zaki samu shape din circle kafin sai ki yanka shi ki ajiye duk wanda kika yanka a gefe
- 8
In kingama yankawa sai ki dauko tray din oven dinki ki shafa masa butter, sai kiyi arranging din cinnamon rolls dinki a kai kafin ki saka a cikin oven
- 9
Bayan cinnamon rolls dinki yayi sai ki fitar kiyi arranging a plate, in kuma kina so zaki fara using caramel syrup kiyi decorating plate dinki koh kuma kiyi using any chocolate of your choice or any other syrup for decoration.sai kiyi arranging din su
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Korean Ground Beef and Rice Bowl
Chris Pratt
-

Chicken Broccoli Rice Alfredo Bake
april.brewer
-

Plain Jane
-

skunkmonkey101
-

Nd Beau
-

bhawna
-

Mona Singh -

Rekha Unni
-

Peanut Butter and Jelly with a crunchy twist
shontell.buxton
-

bhawna
-

Rajosri Das
-

Naina Mittal
-

Sharon Ngaleria
-

Moimoi noodle with cabbage sause
Samira Abubakar

Comments