Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawar ki a mazubi
- 2
Sai ki zuba Salt sugar sannan ki juya su waje guda
- 3
Sai ki zubawa yeast naki ruwan dumi
- 4
Sannan ki kwaba fulawanki da dan kauri
- 5
Sae ki sa shi a rana for 2 to 3 hours
- 6
Idan ya tashi sosae sae ki qara ruwa a ciki kadan ya danyi yarda zaki iya diba da ludayi
- 7
Sae ki dora tanda naki a wuta yay zafi ki dan shafa mai kadan
- 8
Sae ki dnga diban kullinki kina zubawa kamar Haka
- 9
Idan yayi sae ki juya
- 10
Sannan ki kwashe a mazubi
- 11
Sae ki dinga barbada kulinki da kika hada da spicy a jiki
- 12
Sai ki dinga yaryada mai a jiki zakiga kulin ya Like a jikin gurasanki
- 13
Sae ki dinga zuba kayan hadinki da kka yanka yarda kke so
- 14
Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

spiceinthebox -

Slow Roasted Garlic-Soy Sauce Pork Chop
My Grilling Spot
-

Cheryl
-

Curried Rice with Beef Tips and Pineapple
skunkmonkey101
-

Nerikiri Wagashi: "Kiku" (Chrysanthemum) 2
Yu-Art Kichijoji
-

Kajuju
-

Alelen Gongoni... served with Cowleg Stew
HallieGeeCooks
-

Bynt_muhammad
-

deoyani
-

Disha Arora(Selfi Queen)
-

White bitter leaf okro soup with semo
Abjmom Chosky Lilibeth
-

Archana C -

Tamara Pereira
-

NARESH














Comments