Cow leg pepper soup

I always like to make tasty and healthy food !!!!This pepper soup is good for patients the secret is scent leave if you know you know it.lols
COOKING IS ALL ABOUT IDEAS. OH YES
Cow leg pepper soup
I always like to make tasty and healthy food !!!!This pepper soup is good for patients the secret is scent leave if you know you know it.lols
COOKING IS ALL ABOUT IDEAS. OH YES
Steps
- 1
Yadda nake nawa
Da farko zaki wanke cowleg naki mai kyau ni harda soson karfe nake goge nawa dan wassu ganda ba a wanke su mai kyau a kasuwa sai ki dauraye da ruwan zafi nd lil Salt daganan sai ki zuba a pressure pot naki idan bakidashi sai ki zuba a normal pot sai kisa spoon aciki dan yin hakan zai sashi ya nuna da wuri sai ki yayyanka albasa da maggi nd ginger sai ki sa enough ruwa ki zufe har ya nuna. - 2
Idan ya kusan gama nuna toh ni a wannan lokacin nake daka su attarugu,garlic, ginger and tumeric sai ki zuba akai
- 3
Sai ki zuba pepper soup spice,curry,da sauran maggin ki,in kina so sai kidansa mai sai ki rufe idan ya gama nuna sai ki bari ya sake nune na 3mins.sai ki zuba curry leave and scent leave yayi streaming. Sai a sauke aci dadi.
- 4
Note!Abinda yasa sai da ya kusan gama nuna nakesa su attrugu na dan zaiyi kamshi mai dadi kuma zakigan idon kayan miyan yayi kyau aciki,kuma wannan pepper soup spice danasa din nan yanada dadi sosai a kasuwa ake hadin. 📝
- 5
See another one.wow yum yum yum.til I see feedback
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Rosann -

vgray91
-

Oreo Cream Cheese stuffed Red Velvet Brownies
Pawon Indo Bule
-

J.A.B.
-

Purvi Modi
-

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Preeti mittal
-

Aya Tarek -

Margie Rugush
-

aadaojemeni -

Geeta Khurana
-

Neelima Chaudhary
-

aadaojemeni















Comments