Kunu recipes contest kunun gyada me kamu

I really like kunu infact its one of my favorite more expecially wt moimoi
Kunu recipes contest kunun gyada me kamu
I really like kunu infact its one of my favorite more expecially wt moimoi
Steps
- 1
Ga ingredients din
- 2
Dafarko ki gyara gyadan ki ki markada a blender kamar haka
- 3
Idan ya markadu sai ki kuye a roba kamar haka
- 4
Gashi nan na kara masa ruwa
- 5
Sai kisa rariya akan tukunyan da zaki yi kunun ki tace
- 6
Gashi nan na gama tacewa nasa citta da kanunfari na
- 7
Sai ki matse lemon tsamin ki ki kara ruwa
- 8
Sai ki kuye kullun kunun ki a roba me fadi kamar haka
- 9
Sai ki juye ruwan lemon tsamin nan akai
- 10
Gashi nan nagama zubawa ga iya kaurin da nakeso
- 11
Ga ruwan gyada na yana tafasa akan wuta
- 12
Zan barshi yayi tafasa uku saboda gafin gyadar ya fita shikenan sai na juye akan kullun nawa
- 13
Sannan na sake kara gasarar kunun iya kaurin da nakeso
- 14
Gashi nan na gama har nasa sugar
- 15
Sai ki samu cup ko bowl ki kuye abinki
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Haleemah Tijjani Salis
-

Pure
-

Parna mondal
-

Mitey Gloria
-

Ripe boiled plantain and vegetables with stew
seyifunmi Abjmom
-

Bhumika Gandhi
-

samiraAhmad
-

Haleemah Tijjani Salis
-

Harminder Kaur Sethi
-

Chef Tripti Saxena





















Comments