Dambun kifi

Dambun kifi nada dadi sosai,ga lafiya ajiki fiye da na nama.
Dambun kifi
Dambun kifi nada dadi sosai,ga lafiya ajiki fiye da na nama.
Steps
- 1
Da farko zaki wanke kifin ki tas da lemon tsami(saboda kauda karni)..Sai ki sanya ruwa daidai ki zuba kifin,ki yayyanka albasa hadi da citta da kanunfari,ki dora a wuta ki barshi ya dafu luguf har ya farfashe.
- 2
Bayan ya dafu,sai ki barshi ya huce,sannan ki cire kayar tas,sai ki jajjaga kayan miyarki ki hada da Dan maggi ki cakuda sosai
- 3
Sai kidan barshi yasha iska,ruwa ruwan jikinsa ya kafe.
- 4
Daga nan,sai a dora kasko a wuta,azuba mangyada kamar cokali biyar,sannan a juye kifin ayita juyawa,zaki ga yanayi soso,haka zaki har yayi daidai yadda kikeso.Enjoy.
Note! kada acika wuta wajen suya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Boca de Fogo
-

Bochere Elvin
-

Angela Mertoyono
-

Ne0nguy
-

Angela Mertoyono
-

Polly Basu
-

Ilika kamra
-

Red beans porridge by ful@rny"ss kitchen...
Salma's_delicacies.
-

Potato pumpkin sabji and barley bedmi puri
Neha Ankit Gupta
-

Meenu Ahuja
-

Muktha H S
-

Neelima Chaudhary
-

Alka Gupta









Comments