Tuwon shinkafa miyar danyen kubewa

Tuwon shinkafa miyar danyen kubewa
Steps
- 1
Ki jika shinkafa tun safe da yamma ki dora tukunya ki zuba ruwa ki wanke shinkafa ki zuba
- 2
Ki barshi ya nuna sosai idan ya rage saura.ruwa kadan sai ki rage wutan ki tuka ta ko ina ya tuku sai ki rufe
- 3
Ki bashi kamar 10 to 15minutes sai ki sake tukawa ki kwashe ki kulla a leda ko kiyi yadda kike so
- 4
Kisa manja kadan idan yayi zafi albasa den attaruhu sai ki soya sama sama
- 5
Sai kisa ruwa ki zuba.nama kisa daddawa da maggie daya da pinch of salt
- 6
Sai ki wanke kubewan ki,ki gurza a abun goge kubewa
- 7
Idan ruwan miyan yayi iya yadda kike so kuma daddawan ta nuna sai ki dauko whisker ki zuba kubewa kinayi kina sa kanwa kina whisking har ya warware duka kubewan
- 8
Shikenan sai ki rage wuta har kubewan ta nuna. Shikenan aci da tuwon semo ko shinkafa ko alkama ko.acca
Similar Recipes
More Recipes
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Ayam Pelalah Bongkot (Balinese Shredded Chicken with Torch Ginger)
Emperor Nasi Goreng
-

Pawon Indo Bule
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

jglehenbauer
-

Christian Allarde
-

Niki Freeman
-

Anuja Kanodia
-

samiraAhmad
-

Prachi Nangru
-

Soni Misra
-

Healthy Coconut Aloo Tikki bread
Anuja Kanodia
-

Emma Achieng
-

Belinda
-

Samira Abubakar
-

Rekha Bapodra
-

Sharon Monyenye









Comments (2)