Ugu soup with egusi

Miyar ugu da egusi tana da matukar dadi ga karin lafiya ajikin dan adam
Ugu soup with egusi
Miyar ugu da egusi tana da matukar dadi ga karin lafiya ajikin dan adam
Steps
- 1
Da farko zaki yanka ugu leaf dinki ki zuba a bowl saiki zuba ruwa da gishiri ki ajiye aside.
- 2
Saiki dora tukunya akan stove ki zuba manja da man kuli ki soya.
- 3
Saiki zuba kayan miyanki da spices da seasons naki ki rufe su soyu.
- 4
Idan sun soyu zaki zuba egusi ki rufe shima ya dahu sosai saboda gafinsa.
- 5
Daga nan saina zuba silalallen nama na akai na kara rufe tukunya ta.
- 6
Saiki zuba wankakken ugun ki aciki ki rufe for 15min saiki zuba yankakkiyar albasa ki rufe for 10min.
- 7
Ugu soup with agusi is ready.
- 8
Zaki iya ci da abubuwa da dama nidai na hada da tuwan shinkafa
- 9
Enjoys
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic butter salmon with corn on the cob
Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

Neha Sharma
-

Mrk Kalra
-

fay Chege
-

Minnie kang'ethe
-

SUMAN WADHWA
-

Ruby Verma
-

Nilofar
-

Humys Kitchen
-

Minnie kang'ethe
-

Tanuja Sharma







Comments