Fried Arish potatoes (dankali mai nama)

#BORNO STATE dadi kan dadi kenan ga dankali ga nama....... It's my favourites
Fried Arish potatoes (dankali mai nama)
#BORNO STATE dadi kan dadi kenan ga dankali ga nama....... It's my favourites
Steps
- 1
Da farko xaki samu dankalin ki fere ki tafasa shi da dan gishiri kadan....idan yadan nuna ki sauke ki barshi yasha isa
- 2
Ki samu dakaken namanki wanda aka daka ko nika da attaruhu da albasa ginger da kuma garlic kadan....ki fasa masa kwai a ciki kisa seasonings ki gauraya ya kame jikinsa...
- 3
Sai ki dauko dankalin ki ki yanka a kwance ki sokara a jikin tooth pick ki dauko wannan naman ma kisa kaman yadda kikasa dankalin haka zakiyita yi har ya kare....
- 4
Daga nan ki daura manki akan wuta idan yayi zafi ki soya...idan yayi yadda kike so sai ki kwashe...
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Sanchita Mittal
-

Vegetables source by ful@rny"ss kitchen
Salma's_delicacies.
-

Archana Varshney
-

Sanchita Mittal
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Soniya Rani
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Sattu Filled Oats Paneer Cutlets
Sanchita Mittal
-

FoodBox By Lalima












Comments