Faten doya
Faten doya yanada dadi shiyasa nakewa iyalina
Steps
- 1
Idan kikafere doya kiyanka kananu kisa aruwa dankalin hausama kiyanka kisa aruwa
- 2
Kidoratafashen namanki kisamasa kayankamshi idan yanuna kisauke
- 3
Kisoya mai kisa jajjagenki cikinjajjagenkisa tafarnuwa Ginger idan kayanmiyanki sukasoyu kisaruwan nama
- 4
Kisaka maggi da maggi know onga kijuya kisaka doya tafara dahuwa.
- 5
Kisaka dankali kijuya suhade kirufe.
- 6
Saiki yanka karas koren tattasai da na wake da alayahu idan fatenki yadahu kixuba kirufe minti 5 kisauke saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

Mumeena's Kitchen -

magdalene
-

Mithu Majumder
-

Mumeena's Kitchen -

Sukhija Dk
-

Kachche kele aur paneer ke gulguley
Sarika Kumar -

Sadhana Mohindra
-

Fried pork ribs with garlic and onion
Teresa Tsang
-

Plantain tomato tamarind curry
Sathyaskitchen
-

kareemah kaoje






Comments