Meat Pie

It is one of the most popular meat snacks in Nigeria. It's a tasty snack & a great appetizer for parties. #Yobe.
Meat Pie
It is one of the most popular meat snacks in Nigeria. It's a tasty snack & a great appetizer for parties. #Yobe.
Steps
- 1
A samu bowl a hada dry ingredients a ciki.
- 2
A saka butter a murza har ya hade.
- 3
Sannan a zuba ruwa a kwaba su su zama dough.
- 4
Ayi kneading nasu kamar na 5mins.
- 5
Sai a rufe a barshi yayi kamar 10mins.
- 6
For the fillings
- 7
A fere dankali a yanka su da carrots cubes a ajiye a gefe.
- 8
Sai a yanka albasa a tukunya asa mai a fara soya ta, idan ta dan saki jikin ta sai a sa attaruhu a dan juya su.
- 9
Sai a sa minced meat da gishiri a bari ruwan minced meat din yadan sha.
- 10
Sai a zuba ruwa a kawo carrots da potato a zuba, sannan a sa maggi, thyme a barsu su nuna su tsotse ruwan.
- 11
Sannan a kawo flour a dan dama shi da ruwa kadan sai a zuba a gauraya su.
- 12
Sai ayi rolling dough din a shinfida shi akan meat pie cutter, asa fillings sai a shafa ruwa a edges din sai a liqe su.
- 13
A jera akan baking tray a shafa qwai a tura a oven.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

Mom's Italiano Marinara Spaghetti Sauce
Cluelesskitty
-

Jeremy Smith
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Lyii G
-

skunkmonkey101
-

Mamals Impossible Pumpkin Pie...no crust recipe
Julie Brant Vega -

Earth -

Adaobi Okeke
-

Emryson's Kitchen
-

Noodles with boiled egg and baked beans
Glory Ikeke -

Vera Aboi
-

Esther Orims -

Olly Njemz -

ummi Abba -

Adaoha Kay
-

Earth -

HallieGeeCooks










Comments