Kosai,kunun gyada and pepper chicken
Steps
- 1
Ki jika wakenki ki surfa ki wanke kisa attarugu da tattasai da albasa akai nika ace kar a saka ruwa na kosai neh idan an kawo sai ki buga kisa salt da onga kadan adora mai yayi zafi sai ki dinga dibawa kina sawa a man kuma bayason wuta sosai
- 2
Ki dama gyadanki kintace ki daura a wuta kismau danyen shinkafa ta tuwo kadan ki wanke ki zuba a kunu ki tsaya a gun kar ya xube sai shinkafan ya nuna
- 3
Ki jika tsamiya ki tace ki dama da flour ki kama kunun dashi ko kuma nono ko lemon tsami
- 4
Ki wanke kazanki ki tafasa da citta da onga da gishiri da albasa idan ya tafasu sai ki soya shi kiyi source na kayan miya hade da kayan kamshi dasu curry sai ki dauko kazan kixuba akai kina juyawa har yashiga jikinsa
Similar Recipes
More Recipes
-

Ifeoma John
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Shilpa Shah
-

Moong Dal Methi Masala Lachha Mathri - Tea Time Snacks
Manisha Sampat
-

Steamed Seabass with Vegetables
Xavier Seror
-

Uzma Syed
-

Archana Agrawal
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Bharati Jai Songara
-

Vibha Vibha
-

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Amierah S-Man
-

Simple chocolate cake#Authors marathon
Terrie Mulli
-

Amierah S-Man
-

Amierah S-Man
-

Gazal Batra
-

Afrah's kitchen
-

Anju Gupta






Comments