Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fere dankalinki ki wanke kitsaneshi ga kwando

  2. 2

    Sai kisaka pan wuta ki zuba mai

  3. 3

    Idan man yayi zafi saiki sakama dankalinki gishiri sai kizuba cikin man

  4. 4

    Idan ya soyu saiki kwashi ki zuba inda kika tanadar dan zubashi

  5. 5

    Da farko zaki fasa kwanki a kwano sai ki ajiye gefe sai ki yanka tattasai tarugu Albasa

  6. 6

    Ki aza pan awuta kisaka mai sai kizuba kayan da kika yanka ki zuba ruwa kadan kisaka maggi cube da curry da kayan kamshi kijuyasu har suyi yaushi sai ki zuba kwai kiyita juyawa sai ya tsane ruwanshi shi ke nan sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusalma Ibrahim
ummusalma Ibrahim @cook_14306733
on
Zamfara State Gusau

Comments

Similar Recipes