My special awara recipe
Steps
- 1
Izaki wanke soya beans din bayan kin cire duka dattin ciki
- 2
Kizuba ruwan kanwa (pottash) kadan seki bada a akai a markada miki
- 3
Seki tace ki dora a wuta
- 4
Kafin ya tafaso seki fere dankalinkin ki ki dafashi da salt da maggi ki aje gefe kiyi grating din tarugu da albasa ki chopping din corrieder leaf din
- 5
Bayan ya tafaso seki dauko dan tsamin kizuba 2 cups na ruwa aciki ki juya seki zuba acikin ruwan awarar ki daya tafaso
- 6
Kidan juya ki rufe ya tafaso zakiga awaranki ya hada jikin shi
- 7
Then seki dauko abin tacewa kiringa zubawa a ciki
- 8
Bayan kin kwashe seki zuba tarugu da albasa da potato din da corriender din aciki ki juya sosai
- 9
Seki daure abin kisamu tray ki dora ruwan ya fita
- 10
Bayan ruwan ya fita seki yanka
- 11
Ki hada ruwan maggi da salt kiringa tsomawa kina soyawa
- 12
Zaki iya ci da yaji ko souce nidai nayi onion souce naci da ita
- 13
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Sundaikai Milaghu Kuzhambhu- Tamilnadu special
Chitra Gopal
-

Teresa Tsang
-

Charity Muthoni -

Mamata Pramanik
-

Charity Muthoni -

White rice wit dryfish nd cocumber sauce
Sumieaskar
-

Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

God'sgrace Abjmom
-

A Chef and A Mom
-

Brinjal/ Aubergine vegan recipe
Minakshi Singh

















Comments