Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Alayahu
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Spicies kayan ciki
  7. Manja
  8. leavesCurry
  9. leafWater
  10. leafUgwu
  11. Ganda if u wish

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara namanki ki tafasada kayan ksmshe da maggi shi ya dahu sosai sai ki kawo jajjagen kyan miyan ki ki soya she ya suyu sai ki zuba akan naman ki

  2. 2

    Ki bar shi ya suyu sosaidaman duk kin gyara kayan ganyanki kin wanki shi sosai

  3. 3

    Sai ki zuba akan soyayiyar miyarki ki bar she ya dan turaru sai a sauki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ssfagge
Ssfagge @cook_14351604
on
Kano

Comments

Similar Recipes