Steps
- 1
A jajjaga attaruhu da albasa, sai a wanke Kazar da ruwan venigar sai a samu tukunya a zuba Kazar a zuba ruwa attaruhu (Scott bonnet) da albasa asa ruwa sai a rufe.
- 2
Sai a bude asa seasoning cubes da salt a juya sai a rufe sai a yanka carrot sai a zuba sai asa spices din dana lissafa sai a juya a rufe bayan minti kadan sai a sa sweet pepper sai a barshi kamar 3 minutes sai a sauke sai aci da romromo
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Sanchita Das
-

Biby Mueni
-

Shikha Yashu Jethi
-

Yodaga
-

Amierah S-Man
-

Shreya Mukherjee
-

samuel -

Biby Mueni
-

Swati Bhargava06@gmail.com -

Amierah S-Man
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6595315








Comments