Tomatoes Stew with Spinach

#Kadunastate... Masu ciwon sugar ko high cholesterol wannan shine irin miyar da ya kamata suna sha domin ana so su rika cin ganye sosai da cin Manja.
Tomatoes Stew with Spinach
#Kadunastate... Masu ciwon sugar ko high cholesterol wannan shine irin miyar da ya kamata suna sha domin ana so su rika cin ganye sosai da cin Manja.
Steps
- 1
Kiyi gretin kayan miyanki ko ki blending kar yayi laushi, ki d'aura manja a wuta ki soya shi da albasa, kin tafasa nama ko hanta da albasa maggi, spices. Ki yanka shi kanana keep aside.
- 2
Ki zuba naman a cikin mai ki soya sama-sama, saiki zuba kayan miyanki ki rufe ki barshi yayita dahuwa ki zuba baking powder ya cire miki tsamin tumatir, sai ruwan tumatur d'in ya janye mai ya fara fitowa sai ki sanya maggi, curry, spices, garin galic ko d'anye wanda kika daka shi. Ki rufe tukunya.
- 3
Ga alayyahu kin gyara kin wanke kin yanka kanana, saiki bud'e miyan kina yi kina juyawa saboda in aka sanya maggi yana kama kasar tukunya, in mai ya fito sosai saiki sanya alayyahu ki rage wutan ki rufe for som minutes. Saiki sauke. Aci da rice, supagetti, sakwara or couscous.
Similar Recipes
More Recipes
-

Street style tasty chatpati Dahi Puri
Ramaben Joshi
-

saminu anas
-

Muniswari.G
-

Mehwish.N
-

Deepti Johri
-

Roasted Red Pepper, Tomato & Mascarpone Pasta
Mark Baldwin
-

Butternut squash, sage & caramelized onion risotto
Mark Baldwin
-

Aubergine, Chickpea & Coconut Curry
Mark Baldwin
-

Rehana Wasim
-

Ameya Bhat
-

Lyii G
-

skunkmonkey101
-

Mamals Impossible Pumpkin Pie...no crust recipe
Julie Brant Vega -

Earth -

Sonia
-

Deepti Kulshrestha
-

Gori Toor
-

Pasta with speck (type of cured ham), mushrooms and saffron
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Dabaihalima
-

Yirel Zawadi Okongo
-

Dabaihalima
-

Uma Malpani
-

Nusygee's kitchen
-

Gori Toor







Comments