Veggies favorite awarah

#awaracontest
This veggies awara is so delicious,plzz gv it a try and u will enjoy it
Veggies favorite awarah
#awaracontest
This veggies awara is so delicious,plzz gv it a try and u will enjoy it
Steps
- 1
Da farko dae zaki tanada waken soya dinki
- 2
Sai ki gyara shi,ki cire dukkan dotti,ki zuba ruwa
- 3
Kafun a dawo daga markade,sai ki yanka veggies din ki ajiye aside
- 4
Ki tabbatar ya markadu sosae,sbd ya fita sosai wajen ta'ta...gashi nan an markada
- 5
Sai ki saka manya kadan saboda kada yaci ruwa mai yawa wajen ta'tan,kuma ya fita dakyau
- 6
Gashinan an tace,da soya milk din zamuyi awarar mu
- 7
Sai ki saka a babban tukunya ki rufe,idan yafara alamun tafasa sai ki dauko veggies dinki ki zuba and some salt or maggi......manjana yayi yawa,is very thick coz is a homemade palm oil
- 8
Idan ya fara tafasa sai ki dauko venigar dinki ki zuba,zakiga ya fara dunkulewa....meaning awara yafarayi
- 9
Idan yayi molding Baki daya zakiga ruwan ya zama pure,no any milky nature in it
- 10
Idan ya gama haduwa sai kisa abun ta'tanki a babban waje ki zuba awarar ki a ciki
- 11
Idan kin gama zubawa duka saiki matse,ki daure ki dauko Abu mai nauyi ki Dora so that ya tsane,amma kada ki bari ya bushe
- 12
This is what you will get as the final out come
- 13
Sai ki yayyanka.....
- 14
Angama yankawa
- 15
Sai ki samu bowl ki zuba ruwa madaidaici,ki zuba maggi aciki
- 16
Sai ki zuba oil dinki a frying pan yayi zafi, bayan yayi zafi sai ki saka awarar ki a cikin ruwan maggi
- 17
Sai ki saka a cikin hot oil and fry
- 18
Idan one side is done,sai ki juya dayan side din so that yayi golden brown
- 19
Done
- 20
So delicious.... I enjoy mine with a cup of zobo
- 21
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Radish leaves pattour (Mooli ke patte ke pattour)
Mamta L. Lalwani
-

Country Terrine (Pork and Chicken)
Danny Dawson
-

Reena Dixit -

Sandeep Das
-

Healthy cashew mushroom masala
Kiran Kumar
-

Hussaina Abdullahee
-

Raven
























Comments