Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka gefen cikin wurin kashin ki wanke

  2. 2

    Sai kisa wuka ki dan datsa saboda yafi saurin gasuwa

  3. 3

    Ki hade Maggi, tafarnuwa, Citta Da curry sai ki saka mai kadan ki hada su. Idan kin gama ki bi kifin ki shafe shi da wannan hadin

  4. 4

    Sai ki daura akan abin gashi ki gasa shi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Sa'id
Fatima Sa'id @cook_14351835
on
Kano
Am passionate about cooking. I do it for pleasure and everytime I feel bored
Read more

Comments

Similar Recipes