Danbum nama

Shamsiya Sani @cook_14306621
Abun tabawa ina son shi sosai..kamar da dare lokacin muna hutawa..
Danbum nama
Abun tabawa ina son shi sosai..kamar da dare lokacin muna hutawa..
Steps
- 1
Da farko ki fara tafasa nama da Albasa da maggi da kayan kamshi indan ya dahu..sai ki sauki ku zuba naman a turmi ki daka indan kk gama dakawa sai daura pan a wuta ki xuba Mai indan yayi zafi sai zuba nama ki soya har yayi brown zaki iya zuba yaji sai ki tsami Shi a kwando sbd mai shikena sai kiyi serving...
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Skinny Pumpkin Spice Frappuccino
Robin Keith
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

Jollof rice with spinach(alyyahu)
Shamsiya Sani
-

Dan Flynn
-

Kanika Bhatia
-

Sanatana Majhi -

Healthy Chicken & Tofu Burgers
Hiroko Liston
-

Srishti Singh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6811128








Comments (4)