Steps
- 1
Dafarko zaki daura ruwa akan wuta harsai yatafasa sai ki wanke shinkafarki kizuba tayi tafasa 1-2 saiki dakko kwandonki ki tsane,
- 2
Saiki dakko tukunyanki kidora kan wuta yayi zafi saki zuba shinkafarki dakika tsane yakara sa dafuwa shikenan saiki sauke kisa a kula shikenan
- 3
Saikizo kihada miyarki dama kinwanke kayan lambunki kin yanka kin ajiye agefe, kin wanke kayan miyanki kin jajjaga, gakifinki kin wanke kin soya, saikidakko tukunya kisa a wuta kisamai yayi zafi saiki sa albasa, kisa kayan miyanki kisa magi dasauran kayan dandano,
- 4
Kidan rufeshi ya turaru nawani lokaci kadan saki zuba kayan lambunki da kifinki dakika soya kidanrufe shi ya turaru saiki sauke shikenan angama
- 5
Saiki dakko dankalinki dakika yanka sai kisoya inyayi kitsane shi kenan, saiki dakko kwanan dkizuba shinkafarki kisa dankali agefen saiki dakko miyan kayanlabu da kifi kisa agefe shikenan angama acidadi lafiya (mom Ahmad kitchen)
Similar Recipes
More Recipes
-

Mad Cook
-

Sudipa Gope
-

1 Ingredient Watermelon Sorbet
Rumana Irfan
-

Quick Sprout Salad Masala Rice
Bina Anjaria
-

Archana Agrawal
-

Brad's Blackened Rockfish with Dirty Rice
wingmaster835
-

Mushroom Pepper Masala Recipe 😋😋
Rochef's Cooking
-

Kulsoom Bukhari
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Mulunga Alukwe
-

Honey chilli potatoes with sesame seeds
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Alpha Delta -

Kezia's Kitchen 👩🍳
-

Pooja Narang
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

Husseina Nazir
-

Deepanjali Das
-

LOVETH VIRE














Comments