Millet with beans (gero da wake

#KadunaState. Muna kiransa "K'undun Kaza" Abincin hausa (gargajiya) akwai dad'i sosai...
Millet with beans (gero da wake
#KadunaState. Muna kiransa "K'undun Kaza" Abincin hausa (gargajiya) akwai dad'i sosai...
Steps
- 1
Ki surfa gero ki wanke saiki sanya a matsani ya tsane ruwan. Ki wanke wake ki sanya a ruwan da kika daura a wuta tare da gishiri kad'an.
- 2
In waken ya kusa dahuwa ki zuba geron ki, ki rufe tare da rage wuta kad'an danya nuna a hankali.
- 3
In ya dahu ya tsane ruwa ki sauke, ki zuba a plet, kin sanya cabbage, cucumber, albasa, da kika yanka a sama. Zaki iya sanya green pepper da tumatur in kina so. Ki sanya mai, maggi, yaji a ciki, sai ci. Akwai dad'i sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Kajal Mehta
-

Falgooni Mangrola
-

Becky
-

marycooks
-

Mamta L. Lalwani
-

Lalit Kumar
-

Sonam Narang -

Sonia
-

Tejaswini Banerjee
-

Egusi Soup with infused uziza leaves and ehu seed
Ifi Fenkus Kitchen







Comments