Jelof rice with Spinach (Alaiyahu)
Steps
- 1
Ki tafasa shinkafa, tayi tausa d'aya ki sauke ki wanke ki sanya a matsani ya tsane, keep aside.
- 2
Ki gretin kayan miya, ki d'aura mai a tukunya ki jefa masa Albasa ya soyu saiki sanya kayan miki ki soya sama-sama.
- 3
Ki zuba ruwan sanwa dai-dai yanda shinkafarki zata dahu, ki sanya maggi, gishiri, spices, ki rufe, yana tausa ki zuba shinkafar tare da curry ki d'an juya saiki rufe.
- 4
Ruwa ya soma janyewa ki sanya green beans da carrot ki rufe. in ruwan ya kusa shanyewa kad'an ya rage, saiki sanya Alaiyahu da kika yanka tare da albasa a sama, saiki rage wutar a hankali zai k'arasa. Yana yi ki sauke sai ci.
- 5
Note: ba'a son alaiyahu ya nuna sosai saboda yafi aiki a jiki. Ba'a sanya tumatir mai yawa a jelof in yayi yawa yana hana abinci yayi wara-wara, wasu ma basa sanyawa. Amma ni dai nasa dan ina son inji teste d'insa a ciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Homemade Dried Persian Limes (Limoo Amani)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Katteh (Steamed Persian Rice)
Fateme Persian Kitchen
-

Shirazi Salad (Persian Cucumber and Tomato Salad)
Fateme Persian Kitchen
-

Karibevu Majjigesaru / Tambuli
Suchitra S(Radhika S)
-

Evagreybrook -

Masoor Dal with Tomato and Curry Leaf Tadka
Kumkum Chatterjee
-

The Balanced Bowl
-

Jarrod Milstead
-

Aladdin
-

Living Without A Gallbladder
-

Ewa Delights
-

Chicken wings with oyster sauce
Teresa Tsang
-

Nikita Singhal
-

PANKAJ MEHTA
-

gorangi -

Vaishali Suhas
-

Liette VanNiekerk
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Vanshika Mulchandani
-

Rekha Mehta













Comments