Irish and beans porridge
Yummy
Steps
- 1
Da farko zaki tafasa waken ki, ki ajiye shi a gefe
- 2
Ki daura nama a wuta ki tafasa shi da kayan qanshi ki ajiye a gefe
- 3
Ki fere dankali ki wanke shi sai ki yayyanka shi
- 4
Ki jajjaga kayan miya ki daura mai a wuta ki soya kayan miya da tomato paste sai ki zuba ruwan naman ki zuba Maggi da Spices ki rufe ki bar shi ya tafaso
- 5
Ki zuba dankalin ki bar shi ya nuna yayi laushi,sai ki zuba waken ki bar shi ya turara sai a sa nama da alaiyaho da lawashi abar shi ya turara sai a sauqe, shike nan ta gamu sai ci
- 6
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

Hetal Poonjani
-

Eggplant Lasagne (Vegetarian/Vegan/Low Carb)
Nikki Alicia
-

Jarrod Milstead
-

⚡Welderwoman⚡
-

Jarrod Milstead
-

robbieeq -

Siddak
-

Jit Chakraborty
-

Alessandra
-

Sabrina Yasmin
-

Ellora Mohapatra
-

jyc
-

rukayya habib
-

wanjiku nguru(Shiezy)
-

Fluffy Cheese Masa(Rice pan cake)
B&U Food(Basheria Bashir)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6868186










Comments