Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Karkashi
  2. Wake
  3. Daddawa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Stew
  7. Nama
  8. Manshanu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke nama ki tafasa da albasa da kayan kamshi da maggi da gishiri.ki daka daddawa da wake kisa ki barshi ya ci gaba da huwa

  2. 2

    Ki kade karkashi sosai kiyanka ki daka a turmi da Kanwa kadan sai ki zuba a tukunyarki ki juya sosai ki barshi ya dinga dahuwa zuwa minti 20 ki sauke.

  3. 3

    In zakici kisa miyan stew.da man shanu.kina Iya amfani da bushashan karkashi.kuma zaki Iya hadata ba sai da stew.kuma bata bukatar tumatur

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummuabul
Ummuabul @B171161
on
Jigawa State

Comments

Similar Recipes