Pepper chicken
#1post1 hope
Steps
- 1
Zaki wanke kazarki ki sa atukunya mai kyau sai ki Dan zuba ruwa daidai kiyanka albasa kizuba species din ki ki bubbuga garlic ki zuba sai ki barshi ya nuna
- 2
Idan ya nuna sai ki sauke ki daura mai akan wuta ki soya kazar bayan kin soya sai ki jajjaga ataruhu da albasanki ki soyasu sannan ki zuba maggi daidai kisa species kidan sa garlic guda daya sai ki dauko soyayyan naman Kazan ki zuba ki juyashi ko ina ya samu kayan miyan nan zaki rage wutan ki yana ci a hankali idan kin kusa saukewa sai ki dauko gayan lawashin albasan nan sai ki zuba idan yayi kamar minti daya sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Oats Cranberry and Nuts Cookies
Sheeza Wajid Siddiqui
-

Crunchy & Fluffy Nutty Sabudana Khichdi (Rainy Day Special)
Krishna Dholakia
-

Crispy Protein-Rich Soya-Veggie Pakoda
Bina Anjaria
-

Bethica Das
-

Kumkum Chatterjee
-

Bethica Das
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Arezu
-

Manisha Sampat
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

sofaridabad official
-

My Cheese & Olive Greek inspired Salad 😀
Maureen 😀
-

stuti mishra
-

Chicken Pasta with Spicy Red Sauce
Afshaan Farooq
-

Diana Kimathi
-

Spicy crunchy Chicken #RamadanSpecial
Ammara Chaudhary
-

Shikha Saurabh Verma -

Chef gbemilola
-

Chef abdul
-

OsaJa Ali






Comments