Steps
- 1
Da farko za'a fere dankali a rabashi 2 sai a wanke da kyau
- 2
Sai a daka tarugu da albasa da garlic sai azuba a tukunya azuba mai kaɗan a soya
- 3
Idan yaɗan soyu sai mutum yazuba ruwan nama bansa ruwa acikin dahuwar ba
- 4
Sai azuba su maggi, gishiri, curry
- 5
Sai azuba dankalin, idan yakusa dahuwa sai mutum ya yanka karas ɗinshi da ɗan tsawo saiya zuba acikin dankalin, tareda albasa kaɗan
- 6
Idan mutum ya sauke saiya zuba lawashi daga ƙarshe sai ayi serving.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kipp Clark
-

Barnali Debdas
-

Mozzarella and Tomato Penne Lemon Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Bina Samir Telivala
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Firl Family Recipes -

Lee's
-

Nadia Nordin
-

Pizza Dip with Toasted Garlic Baguettes
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Gentle_xahra
-

Kanika Pareek
-

Anne
-

Jarrod Milstead
-

Yam porridge with orange juice
Afrah's kitchen
-

Stuffed chapati # authors marathon
Ruby Verma
-

Rice and beans with veggies and fried fish
Afrah's kitchen
-

KAITA'S KITCHEN
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7031943













Comments