Jollof rice with coleslaw and chicken

Jollof rice with coleslaw and chicken
Steps
- 1
Da farko zaki gyara kayan miya kisoya, saiki zuba ruwa yadda zai dafa maki shinkafar
- 2
Shinkafar nayi per boiling ɗinta
- 3
Acikin ruwan shinkafar nazuba maggi, gishiri, curry, galic
- 4
Sannan saina zuba shinkafar acikin ruwan
- 5
Bayan ruwan yakusa tsotsewa saina yanka albasa tareda lawashi naƙara akai
- 6
Cabbage ɗin kuma na yankashi sirara sannan nayi grating ɗin carrot, na haɗasu wuri ɗaya nasa bama na motsa, saina ɗan zuba sugar da gishiri kaɗan na motse
- 7
Kaza kuma nayi marinating ɗinta sannan nasoya acikin mai
- 8
Shinkafar nazubata acikin wani container sannan najuye a plate yabani shape ɗinnan, saina zuba coleslaw a gefe tareda kazar.
Similar Recipes
More Recipes
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Ayam Pelalah Bongkot (Balinese Shredded Chicken with Torch Ginger)
Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

Justin Gonzalez
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Firl Family Recipes -

Lee's
-

Nadia Nordin
-

Pizza Dip with Toasted Garlic Baguettes
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

KAITA'S KITCHEN
-

Bilkisu Muhammad Musa (Billy's Kitchen)
-

Anupama
-

KAITA'S KITCHEN
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Bilkisu Muhammad Musa (Billy's Kitchen)
-

Nadia Nordin
-

Millicent Wamaitha
-

Tricolour Paneer Rabdi Fruit Truffle
Mital Viramgama
-

Tcheedee







Comments (3)