Share

Ingredients

  1. 1 tinFlour
  2. 8 tbspsSugar
  3. 1/2 sachetSimas
  4. 3Egg
  5. Baking powder 1/2 tsps
  6. Milk ta gari 2 tblsps
  7. Water 1/2 sachet of pure water
  8. Vanilla flvr

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na zuba sugar na da butter nayita juyawa har sugan ya narki

  2. 2

    Sai na fasa kwai na zuba tare da ruwa na juyasu suma sannan nadama madara ta cikin dan cup da ruwa kadan na zuba

  3. 3

    Sai na zuba flour da baking powder da vanilla flvr dina nayita juyawa har sunka hade

  4. 4

    Sai na shafa butter ga abun gashi sannan na zuba kullun har niggama yabani 17 pieces

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusalma Ibrahim
ummusalma Ibrahim @cook_14306733
on
Zamfara State Gusau

Comments

Similar Recipes