Steps
- 1
Assalam. Da farko zaki samu madara ta gari gwangwani d'aya sai ki kwab'a shi da ruwan sanyi kamar kofi daya.
- 2
Bayan wannan sai ki samu kwakwa kamar rabin k'wallo ki b'are brown na bayan sai ki samu abin kankare kub'ewa ki kankare shi farin kwakwa bayan kin gama kankarewan sai ki juye shi a cikin wannan ruwan madaran kisa sugar dan dai2 ki dora a wuta kisa wuta kadan dan kwakwan ya dan dahu.
- 3
Bayan wannan sai ki d'ibi corn flour naki kamar babban spoon biyu nacin abinci kisa a cikin kofi sai ki zuba ruwa kamar chokali biyu ki kwaba shi dan shine a madadin gasasar ki. Idan madara da kwakwan ya tafasa sai ki sauke a kasa ki kawo wannan corn flour'n da kika dama kina zubawa kina gwarayawa kamar dai yadda zaki dama koko. Shikenan sai ki zubawa Oga a cup ya sha ko ke ko yaran ki.
- 4
Ana iya shan sa da d'min shi ko kuma ki barshi yayi sanyi idan kina soma zaki sashi a fridje yayi sanyi ko kankara duk yadda kike so.☺️
Similar Recipes
More Recipes
-

Mango Jam/ Natural Raw Mango Jam for This Summer ☀️
Navnita Jaiswal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Sophiee
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Sou
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Sandra Ogbeide -

@Rahma Barde
-

Pastry_cafe_pkm
-

Geeta Godhiwala
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Shalu Thakral












Comments