White rice and liver sauce
Its yummy
Steps
- 1
Da farko zaki d 'ora ruwan zafinki kiyi perboiling white rice d'inki idan kinyi perboiling sai ki tace ki mayar kan wuta kisa ruwa kadan da yankakken carrot dinki kisa gishiri k'adan ki rage wuta
- 2
A gefe kuma kisamu liver dinki ki wanke ki Dora a wuta bayan kiyi adding seasoning ki bar shi ya dahu for 5min sai ki sauke ki yanka kanana kanana
- 3
Ki samu potatoes dinki shima ki yanka kanana su alaiyahu da albasa da carrot
- 4
Already kin dan jajjaga attaruhu da tattasai a gefe tafarnuwa k'adan sai ki Dora manki a wuta sai ki soya kayan miyanki Idan ya d'an soyu sai ki juye chopped potatoes liver carrot dasu allaiyahun kiyi adding seasonings dinki ki rage wuta ya dahu
- 5
Idan ya dahu sai ki sauke serve as desired
- 6
Is really yummy and delicious
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Kavya Ch
-

Vertika Tyagi
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Maryam Saidu
-

@Rahma Barde
-

Leena Ahuja Dhir
-

Munir Bhojani -

Mukta Shukla
-

Geeta Godhiwala






Comments (4)