Cup cakes
#katsina my baby like it, it was so yummy
Steps
- 1
Zi zuba butter ki buga ta da muciya koh da mixer idan tayi fari ta rahe yellow sai ki zuba suger kita bugawa har sai kin daina jin karar sa
- 2
Ki dauko egg ki zuba da dai daya da dai daya har su kare ki buga su suma sai ki hada flour baking powder flavour ki juya ki zuba cikin butter din nan ki juya sosai koh ina ya hade
- 3
Kisa oven dinki yayi zafi ki zuba hadin a gwangwanaye ki gasa
- 4
Note idan kina gasa cake baa yawan buda sah mintina zaki basa ga yawan zafin sa zaa iya sha da tea koh juice
Similar Recipes
More Recipes
-

Aishwarya Kitchen A
-

Bhavnaben Adhiya
-

Yadnya Desai
-

Cafeishq
-

Darshana Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

mary jane
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Kavya Ch
-

Vertika Tyagi
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Maryam Saidu
-

nafeesa nuhu
-

Leena Ahuja Dhir
-

Munir Bhojani -

Mukta Shukla
-

Geeta Godhiwala
-

Geeta Godhiwala
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7084063







Comments