Jollof rice with grill chicken
Steps
- 1
A samu tukunya a zuba mai a yanka albasa da dan yawa adaka tafarnuwa da attaruhu a zuba a soyasu,sai a zuba kayan miya a a zuba ruwa dai dai yadda ake bukata
- 2
A gyara wake shima a zuba a cikin tukunyar,azuba maggie,daddawa,citta da girfa a rufe a a bar waken ya dahu kar abar waken ya dahu sosai
- 3
A wanke shunkafa a zuba a kwalanda a bar ruwanta ya tsane sai a juye a cikin tukunyar a juya,a rufe a barsu su dahu,idan ruwan ya tsotse a rage wutan,har sai ruwan ya tsotse gaba daya
- 4
A dauko a alayyahu da lawashin da aka yanka kuma aka wanke,a zuba a ciki ajuyasu sosai.sai a kashe wutan a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

pinal Patel
-

Foxtail Millet Veg. Sushi Rolls - Fusion style
Bethica Das
-

Uzma Syed
-

Chicken and Mushroom Chinese Curry
John Carroll
-

Gluten Free butter Potato Puff Pastry
Dawnann68s
-

Tasty Veg Cooking
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Kavya Ch
-

Sukanya Das
-

Rimpa Bose Deb
-

Tuwon shinkafa wif vegetable soup spinach
Ummee Irfan Kitchen
-

Shalu Babbar -

Deepsikha Chakraborty
-

Mercy_vale
-

Shilpa Wani
-

Mume99











Comments