Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Farar shinkafa, yeast, baking powder, oil,onion
  2. m
  3. Kayan miya, kabewa,allayahu, maggi, salt,spiecies

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke shinkafa ki jikata hour 2 zuwa 3 ki sai wanke ki kai markade

  2. 2

    Idan ankawo markada sai ki zuba yeast ki juya sosai sai rufe kullin ki barshi a wuri mai dumi sai ya tashi ya ciko

  3. 3

    Idan ya ciko sai ki dauko shi kisa baking powder da sugar da albasa ki juya idan yayi kauri sosai kina iya kara ruwa yayi dai dai

  4. 4

    Ki Dora kasko a wuta yayai zafi sai ki zuzuba mai sai ki debo kulin kina zubawa idan ya gasu sai ki juya dayan side ma ya gasu ki kwashe

  5. 5

    Miyan taushe ki wanke kabewa ki yanka ki Dora a wuta ki gyara kayan miyanki ki markada ki zuba a kan kabewa su dafu sai ki zuba mai, maggi, salt and species da kuma tafashashiyar gandar ki idan sun nuna sai ki zuba allayyahu minti 2 sai ki sauke and serve

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lubabatu Abubakar talle
Lubabatu Abubakar talle @cook_15427196
on

Comments

Similar Recipes