Steps
- 1
Da farko zaa zuba mai a tukunya asa albasa, idan tafara soyuwa sai a wanke shinkafa azuba sai aɗan soyata
- 2
Bayan an soyata sai azuba ruwa daidai yadda zai dafa shinkafar, sai azuba maggi,gishiri,curry,garlic
- 3
Sai a rufe idan yayi mintuna sai azuba peas saboda yanada tauri
- 4
Idan shinkafar takusa dahuwa sai azuba carrot, sai a yanka green and red tattasai dogaye tareda albasa duka a haɗa azuba. Idan ta dahu sai a kwashe
- 5
Sai a fasa kwai asa albasa da gishiri sai azuba mai a pan a soya ƙwan, idan side ɗaya yayi sai ajuyeshi, bayan yasoyu sai asa ƙwai ɗin akan chopping board a yankashi ta tsaye dogo.
- 6
Bayan angama yanka ƙwan da wuƙa. Sai a ɗauko ɗaya a nannaɗa kamar yadda ake naɗin tabarma, haka zaayi sauran, bayan anzuba shinkafar sai asa ƙwan ta gefen abincin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Custard Kunafa Cups - Indian Style Quick and Easy Dessert
Manisha Sampat
-

Jigisha Modi
-

GARLIC & SESAME OIL CUCUMBER SALAD
Pinkblanket's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Durreshahwar Khan
-

Title : Paneer Chatpatta Cutlet
Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Spuds with Garlicky Mayonnaise and Paprika
Foodiegeektrish
-

carrie
-

Coozy Life
-

KAITA'S KITCHEN
-

Sanchita Das
-

Cucumber drink with ginger and lemon
KAITA'S KITCHEN
-

Azzahra's Kitchen
-

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
-

sartbu
-

Gluten-free & Dairy-free Quiche
Hiroko Liston
-

KAITA'S KITCHEN
-

Falgooni Mangrola












Comments