Share

Ingredients

  1. Garin alabo
  2. Ayoyo(ewedu)
  3. Kanwa
  4. Seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade alabon ki yanda bazaki tuka shi da tsakuwa ba, sai ki dora ruwa kan wuta idan ya tafasa sai ki dinga zuba garin alabon kadan kadan kina tukawa har yayi kauri

  2. 2

    Zaki tuka sosai sai ya zama ba gudaje (lumps) as ki rage gas din ya turara

  3. 3

    Shinkuma ayoyo zai wanke shi ki cire ganyen, sai ki saka ganyen cikin blender da ruwa kadan kiyi blending dinshi

  4. 4

    Sai ki samu tukunya ku zuba ruwa ya tafasa, sai ki zuba kanwa yar kadan sai ki zuba ayoyo din da kikayi blending a ciki ki barshi ya tafaso, in kinada buqatar daddawa zaki iya sakawa. Ki bari ya tafasa sai ki daka gishiri sai a sauke. Idan kinada stew sai aci dashi ko zaki iya ci haka nan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adah Eelham Abduho
Sa'adah Eelham Abduho @cook_14334559
on
Kaduna State, Nigeria
I'm a foodie, I love cooking and I'm still learning
Read more

Comments

Similar Recipes