Steps
- 1
Zaki wanke naman ki,ki tafasa tare da albasa,kayan qanshi dana dandano
- 2
Ki soya manja da albasa,ki zuba naman ki soya,ki zuba markadadden kayan miyarki ki barshi har sai ruwan ya kone
- 3
Sai ki zuba ruwan tafashe da kayan dandanon da agushin ki su tafaso. Sai ki zuba yankakkiyar albasa da alaiyaho ki juya ki barsu suyi minti 2-3 sai ki kashe wutar
- 4
Zaki iya ci ko da wane irin tuwo,teba ko shinkafara
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Kulsoom Bukhari
-

Deepika Sonu
-

Spicy Mutton Masala or Aloo Gosht
Kumkum Chatterjee
-

Grace Kairu
-

nunzdy
-

Mad Cook
-

Alka Bhandari
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

3 inch thick ribeye steak on BBQ
Frenchy -

Isaac Toluwani
-

Hajarah Umar
-

mum ashraf's kitchen
-

Isaac Toluwani
-

Monalisa Misra -

Sweeney
-

Crispy baiguni with a twist(brinjal fritters)
Nazia Parveen
-

Werysha Harris
-

Murmura Chivda/masala puffed Rice
Kalpana Solanki
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7169430











Comments