Rosted chicken and chips

Ummu Moha ( Maya's Kitchen) @cook_14215099
Rosted chicken and chips
Steps
- 1
Ki hada tafarnuwa,chitta, albasa Attaruhu, Dandano, Mai, zuma, lemon tsami a guri daya ki dama su sai ki kawo ki zubawa kazar ki ki chakuda sosai da ki barta ta kwana a ciki
- 2
Ki fere Dan kalin ki masa yankan soya ki Dan saka shi a wuta ya Dan tafasa kadai, ki tace masa ruwan jikin sa, ki sa masa Dan dano da kayan kanshi sosai yaji a jikin sa.
- 3
Ki hada shi da kazar ki gasa a oven for 45 minutes 250 degrees
Similar Recipes
More Recipes
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Easy Muffin Pan Poached Eggs GF
Dan Flynn
-

Maryama's kitchen
-

pushpa rani
-

Gunjan Dhawan -

Prachi
-

Sadhana Mohindra
-

cookwhenbored
-

AK 👩🏻🍳
-

Mulunga Alukwe
-

Dorry Khatushiest Libokoyi
-

Esther
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7182261
















Comments