White rice with stew

White rice with stew
Steps
- 1
For the stew* xaki gyara kayan miyarki ki markadasu sai ki aje gefe ki wanke namanki kisaka atukunya ki sanya gishiri,thyme da albasa kibarshi yadahu
- 2
Idan yadahu sai ki sauke kidora mai awuta kiyanka albasa inya soyu saiki dauko markadenki ki juye da albasar dakika yanka da kuma maman dakika dafa but banda ruwan naman saiki barsu sudahu har saiyafara soyuwa saiki soya shi inya soyu saiki dauki ruwan namanki kijuye kisaka magi,unga da curry da Dan gishiri saiki barsu kan wutar yanda komi yaxa hade inmai ya kara fitowa saiki Dan soyata kisauke
- 3
For the rice xaki Dora ruwa atukunya kirufe saiki wanke rice dinki ki aje gefe idan ruwan yatafasa saiki xuba rice din ki motsa sai kibarta datadan fara dahuwa saiki je ki tsane ruwan ki wanketa saiki sake wani ruwan kixuba gishiri da Dan mai saiki maidata awuta idan yadahu saiki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Sarvat Hanif
-

Bill Duffy
-

Dark Double Chocolate Banana Muffins
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Kumkum Chatterjee
-

Fancy's Bakery
-

Teresa Tsang
-

Nafeesa Mustafa
-

Nafeesa Mustafa
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Nafeesa Mustafa
-

Upside down Pineapple Cup cakes
Gracious Kitchen















Comments