Dambun Shinkafa
😁i love dambun shikafa
Steps
- 1
Zaki sami shikafa ki bayar a barzo miki b nikaba sabida baa so tayi laushi.
- 2
Sai ki zuba ruwa dai dai akan shinkafar ki tsane.
- 3
Sai ki xuba ruwa a tukunya dai dai musali amma karda ya tabo colender da xaki sa a sama.
- 4
Sai ki zuba wannan garin shinkafar a cikin colender ki rufe ki dora a wuta ki tabbatAr tururi baya fita.sbida ba a so yn fita tunda shi yake turara dambun.
- 5
Ki bashi kamar 45min sai ki sauke ki juye a roba mai fadi.
- 6
Ki zuba sauran kayan amfani kamar dandano curry powder and gyada ganyen alayyau,veg oil,red papper,onion duk ki hada su akan wannan tsakin shinkafar wato dambun ki turare n farko.ki juyasu sosai.
- 7
Sai ki juye wannan hadin a cikin colender ki rufe ruf ki mai dashi kan wuta.ki bashi kamar 30min.
- 8
Dambun shinkafa is ready to eat.🤗🤗🤗🤗fatima sharif Ibrahim.
Similar Recipes
More Recipes
-

naokoyyy
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heirloom Traditional Thali ---- Dhokli Nu Shak, Jaggery, Bhakri, & Chaas
Bina Samir Telivala
-

Spaghetti con Bisque di Gamberi
Francesco
-

Allittu Unde (Popped Sorghum Flour Laddus)
Suchitra S(Radhika S)
-

Niki Freeman
-

Steven Minogue -

Whosayna’s Zafrani Falooda Pudding
Husseina Nazir
-

Nikita Singhal
-

Eggless pineapple heart shape basket cake
bansal shailee
-

pawan sharma -

Kheer with dry fruits and rice
Shabana Shaikh -

mumeena’s kitchen
-

Amisha Chheda
-

rajkumar sharma

















Comments