EGUSI SOUP (fried method)

EGUSI SOUP (fried method)
Steps
- 1
Bayn kin hada kayan miyan ki tattasai taruhu albasa kin markada saiki soyashi ki juye ki aje gefe, ga kayan da kike buqata👇 zaki wanke kifin ki da ruwan dumi sai kisa masa albasa curry da.maggi ki tafasa shi zaki tsame shi ki aje ruwan tafasan kifin.
- 2
Da farko zaki juye mai a tukunya saiki juye niqaqqen egusin ki kina juyawa a hankali, kar ya qone zaki rage wuta.
- 3
Zaki dauko ruwan tafasan kifi kina zubawa kadan kadan kina ci gaba da soyashi egusin zakiga yana kumbura.
- 4
Bayan nan saiki dauko kayan miyan da kika soya ki juye, ki juye kifin ki da kpomo, daga nan zakisa kayn dandano curry maggi gishiri. Saiki bar miyan ki ki rufe zuwa minti goma.
- 5
Zaki gyara ganyen alayyahun ki wanke ki yayyanka sai ki bude miyan ki ki juye shi zuwa minti 3 ki sauqe karki bar ganyen ya dahu.
- 6
Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Protein-Rich Mung Dal Bhakhri Toast
Bina Anjaria
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Notameangurl -

Maeli -

Meals With Junior
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Grilled garlic butter colossal shrimp
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Italian Market Salad 🥗 with lemon 🍋 vinaigrette!!!!
Meals With Junior
-

Princess Amrah
-

Beryl otieno
-

Gnocchi in Chilli tomato sauce
Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Mariya Balarabe Gambo -

Ayyush_hadejia
-

Umma Sisinmama
-

Fresumi
-

Chris Chastain
-

Umma Sisinmama











Comments (6)