Vegetable soup
Steps
- 1
Ki markada tumatir,tattasai,attarugu da albasa.
- 2
Zuba mai a pot,saka albasa y soyu,zuba markadinki.
- 3
Ki fere kabewa ki yayyankata ki wanke ki saka a cikin pot sai ki rufe
- 4
Barshi y soyu,tsaida ruwan sanwa,saka gishiri,magi da dakakkin masoro,kanin fari,daddawa da kuma tafarnuwa,ki rufe
- 5
Yanka alayyahu ki wanke ki zuba akwai,
- 6
Gyara soyayyen kifinki ki cire masa qaya
- 7
Idan miyar ta suka tsanewa sai ki saka ki rufe ki bashi 5mn.sai ki sauke
- 8
Anacin vegetable soup da tuwon shinkafa, Masara,alkama da kuma semo
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Alkaline - Blueberry Spelt Pancakes
eshivers
-

eshivers
-

eshivers
-

nafeesa nuhu
-

Sarah Wamai
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Hajiya Fulani
-

Hajiya Fulani
-

Rimpa Bose Deb
-

Hajiya Fulani
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7357810














Comments